ABIN BOYE NA KARA FITOWA FILI.
Ga wani kato nan zaune akan kujera 'yan tijjaniyya sun ce ma sa ANNABI, kai! Allah ne ma!!!.
Duk wannan yana faruwa ne kuma a gaban dubun dubatar 'yan tijjaniyya, amma ba su ce uffan ba. Kuma shugabanninsu sun yi gum saboda idan suka musanta za su kawo ma su abinda shaihunansu suka fada a littafansu kenan.
"Abinda wasu ba su yarda ba har yanzu shi ne, cewa ake baragurbin cikinsu ne ke irin wadannan zantuka. Ba haka akidar take ba. Na san akwai jahilci ga mai wannan batu. Sai sadda ya iya karanta kafircin da ke zankame cikin littafansu sannan zai dawo cikin hayyacinsa."
Yanzu abubuwa suna kara fitowa fili ga mai hankali da ma marar hankali.
Allah mun gode ma da ka dora mu a tafarkin Sunnah.
http://www.facebook.com/Drmansursokoto/videos/900771589985077/
Sent from my BlackBerry® smartphone, powered by Easyblaze
Thursday, 24 December 2015
05:08:00
Fun Facts
No comments
Related Posts:
Abusidiqu.com h1 a:hover {background-color:#888;color:#fff ! important;} div#emailbody table#itemcontentlist tr td div ul { list-style-type:squ… Read More
Breaking/Trending News Feb 29th from ADELOVE.COM!--Copyright (c) 1996-2016 Constant Contact. All rights reserved. Except as permitted under a separate written agreement with Constant Contact, neither the Constant Contact software, nor any content that appears on any Cons… Read More
Feb 29th_ Latest Nigerian News/Gist from ADELOVE.COM!--Copyright (c) 1996-2016 Constant Contact. All rights reserved. Except as permitted under a separate written agreement with Constant Contact, neither the Constant Contact software, nor any content that appears on any Cons… Read More
Why Our brain prevents us from success?… Read More
DISCOS KICK, PLUNGE NATION INTO DARKNESSDISCOS KICK, PLUNGE NATION INTO DARKNESS• Residents Decry Suspicious Drop In Supply• Blame Low Gas, Vandalism, Say Distributors• 'Sector Needs Dominant Foreign Equity Players'THE current huge drop in electricity suppl… Read More
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 comments:
Post a Comment